iqna

IQNA

Gwamnatin San’a
Tehran (IQNA) Gwamnatin San’a a kasar Yemen ta bayyana cewa, harin da aka kai a Aden sakamako ne na rikicin cikin gida tsakanin ‘yan mamaya da ‘yan korensu.
Lambar Labari: 3485510    Ranar Watsawa : 2020/12/31

Tehran (IQNA) Ansarullah ta sako wasu Amurkawa biyu da take tsare da su domin ba da damar dawowar wasu ‘yan kasar Yemen sama da dari biyu da suke kasar Oman.
Lambar Labari: 3485278    Ranar Watsawa : 2020/10/15